IQNA - Wata kotu a kasar Sweden ta yanke hukuncin daure Rasmus Paludan wani dan siyasa dan asalin kasar Sweden wanda ya ci zarafin kur'ani mai tsarki sau da dama tare da cinna masa wuta.
Lambar Labari: 3492159 Ranar Watsawa : 2024/11/06
Tehran (IQNA) Hukumar FBI ta Amurka na neman mutumin da ya cinna wa wani masallaci wuta da kuma cibiyar Musulunci ta New Mexico a lokuta daban-daban.
Lambar Labari: 3486663 Ranar Watsawa : 2021/12/09